<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Akwai gidan zamana cikin birnin Allah.
 Ba zai rushe ba daɗai, babu dare ma can.

[V2]
 KORUS
 Za ya shafe hawaye, babu sauran mutuwa,
 Ba lissafin shekaru, babu dare ma can.

[V3]
 2) Ƙofofi Iu'u-Iu'ai ne a birnin Allah
 Hanya duk zinariya, babu dare ma can.
 Korus

[V4]
 3) Itace mai ƴa ƴa kuwa yana birnin Allah.
 Za mu duba kogin rai, babu dare ma can.
 Korus

[V5]
 4) Ba bukatar rana can cikin birnin Allah.
 Yesu shi ne Haskenmu, babu dare ma can.
 Korus</lyrics>
<title>Akwai Gidan Zamana Cikin Birnin Allah LW332</title>
<hymn_number>332</hymn_number>
</song>